Nadin Sarauta
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo ya kauracewa bikin Ofala na gargajiya da ake yi kowace shekara a birnin Onitsha saboda bunkasa al'adu.
Kawun gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu babban mukami a masarautar Sarki Muhammadu Sanusi II, inda aka nada shi Danmakwayon Kano gaba daya, inji rahoto.
Alhaji Abdullahi Muhammad Bawa ya yi murabus daga sarauyar Hakimin Sabon Birni a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sakkwato, ya bi tsagin Lamido.
Tsohon gwamnan Osun, Olagunsoye Oyinlola ya bayyana yadda mahaifinsu ya gargade su kan arzikin da ya bari saboda ka da kowa ya saka rai wurin cin gadonsa.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaqp na jihar Kwara da wasu manyan mutane ciki har da sarkin Ilorin sun yi ta'aziyyar rasuwar sarkin Gobir na masarautar Ilorin.
Yayin da ake cigaba da rikicin masarauta a Kano, Sarki Muhammadu Sanusi II ya sake nada Alhaji Gambo a matsayin Jakadan Garko da za a yi bikin nadinsa a yau Laraba.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar matar tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja mai suna Tinuade Ladoja a jiya Litinin 14 ga watan Oktoban 2024 a Ibadan.
Rigimar sarauta a jihar Edo ta haɗa fada a Majalisar Tarayya yayin da mambobinta suka kaure kan matsalar a yankin Okpella da ke karamar hukumar Etsako.
Wasu sarakunan gargajiya a Arewacin Najeriya sun koka kan yadda ake samun matsala game da kudin da ake ware musu na kaso biyar daga Gwamnatin Tarayya.
Nadin Sarauta
Samu kari