Mata Da Miji
Wata mata mai shekaru 24 ta kashe danta har lahira ta hanyar wurga shi rijiya a jihar Delta. "Yan sanda sun kamata kuma ta amsa laifin bayan bincike.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi ya yan ci rani kimanin 155 daga Libya bayan hukumar kula da hijira ta duniya IOM ata shige gaba wajen dawo da su
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kafa dokar gwajin lafiya kafin aure a fadin jihar. A jiya Litinin ne majalisar ta gama karanta kudurin dokar
Hukumar yaki da safarar mutane ta NAPTIP ta bayyana cewa kaciyar mata laifi ne kuma hukuncin shekara 4 ga duk wanda ya yiwa mace kaciya a Najeriya.
Za a ji ainihin abin da ya jawo rigima tsakanina da Aisha bayan wakar Dauda Rarara. Hajiya Aisha ta ce yarinyar shagon ce ta bar aiki bayan an yi mata waka.
Rahoton da kasar Amurka ta fitar a kan zaben 2023 a Najeriya ya nuna cewa an samu kura-kurai da dama ciki har da amfani da addini wurin dakile mata
Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu ta dakatar da Mfonobong Udoudom, wani malamin jami'ar da aka kama da zargin yana lalata da daliba.
Wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta ya ja hankali yayin da aka ga wata mata da ba ta taba haihu ba tana kuka ba kakkautawa kan halin da take ciki.
An kama wata mata mai shekara 40 da take ‘satar’ kanana yara. NAPTIP ta sashen Benin, ta ce sunan matar da aka kama Ikejimba Maryvianney kuma tana karyar Fasto ce.
Mata Da Miji
Samu kari