Manyan Labarai A Yau
An sallami Wale Edun da Ahmed Dangiwa sakamakon rashin lafiya da kuma gazawar fannin gidaje a wani gagarumin sauyin gwamnati a ranar 21 ga Afrilu, 2026.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Laraba 22 ga Afrilu, 2026, inda ta yi gargaɗin ruwan sama da tsawa a jihohin kudu da tsakiyar Najeriya.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Ƴan sandan Ghana sun kama wata mata ɗan Najeriya, Esther Egbuhama, kan zargin gudanar da gidan baɗala a yankin Ashanti. An haramta karuwanci a Ghana.
Shugaba Tinubu ya sallami Wale Edun da Ahmed Dangiwa tare da naɗa Taiwo Oyedele da Muttaqa Darma a matsayin sababbin ministoci a yau 21 ga Afrilu, 2026.
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Wale Edun da Ahmed Dangiwa daga muƙaman ministoci a wani gagarumin sauyi da ya faru a yau Talata, 21 ga Afrilu, 2026.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya mika kokon bararsa ga mahukunta a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Trump ya yi rokon ne kafin a fara tattaunawa.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya tuna da dan uwansa da ya rasa ransa a lokacin yaki. Benjamin Netanyahu ya ce yana matukar kewarsa.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare masu zafi kan 'yan ta'adda a jihar Borno. Hare-haren sun yi sanadiyyar hallaka tsagerun 'yan ta'adda da dama.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari