Manyan Labarai A Yau
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama yayin wani artabu a jihar Borno. Sojojin sun hallaka kwamandan kungiyar ISWAP.
Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
Mai magana da yawun bakin fadar White House, Karoline Leavitt, ta bayyana cewa Amurka na jawo asara mai tarin yawa ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa Wale Edun da Musa Dangiwa da kansu suka yi murabus a ranar 22 ga Afrilu, 2026, domin kula da lafiya da harkokinsu.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta yi magana kan batun shirin tsige Gwamna Seyi Makinde. Majalisar dokokin ta bayyana cewa zancen yana da nasaba da siyasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin Dr. Goodluck Jonathan a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja. Ganawar ta gudana ne da yammacin ranar Laraba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa jakadan da aka nada zuwa kasar Aljeriya ya rasu. Marigayi Mohammed Mahmud Lele, ya rasu bayan ya yi fama da jinya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta bada umarnin tsare nutane shida da aka gurfanar gabanta kan zargin kitsa juyin mulki, a hannun hukumar tsaro ta DSS.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari