Manyan Labarai A Yau
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wani basarake tare da iyalansa a yayin harin da suka kai.
Babban limamin coci, Bishof Oyedepo ya ce mabiyan cocinsa suna da wani karfi na tunkarar dunw ata barazana, ya bukaci su daina jin tsoron masu garkuwa.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta samu karuwa. Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Kudu ya sauya sheka zuwa cikita. Ya gana da Gwamna Inuwa Yahaya.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
Hukumar EFCC ta gabatar da shaida a shari'ar da take yi da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. Mai ba da shaidar ya yi bayani sosai a gaban kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahned Tinubu. Gwamna Dauda ya yi bayani ga Tinubu kan halin da ake ciki a Zamfara.
Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
Shugaban kasar Amurka, Donadl Trump, ya yi magana kan batun kai hari kan Iran da makamin nukiliya. Shugaba Trump ya bayyana cewa ba ya bukatar ya yi amfani da shi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari