Manyan Labarai A Yau
Gobara ta kone shagunan kayan asibiti guda biyu a wani bene na kasuwanci da ke kan hanyar filin jirgin sama a Kano, yayin da jami'an kwana-kwana suka shawo kanta.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya daga darajar karamar Ministar harkokin waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu zuwa matsayin Ministar harkokin waje.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba da tallafin kudade ga mutanen da hare-haren da suka auku a 'yan kwanakin na suka shafa a jihar Plateau.
Kotun Kolin Najeriya ta shirya yanke hukunci kan takaddamar rikicin shugabancin jam'iyyar ADC. Kotun Kolin za ta yanke hukuncinta a ranar Alhamis.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wasika ga majalisar dattawan Najeriya. Shugaban kasar yana neman a amince da nade-naden da ya yi a NHRC.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara yayin wata arangama da suka yi da 'yan ta'adda a Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda yayin artabun da suka yi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan nada Murtala Sule Garo a matsayin mataimakinsa. Gwamna Abba ya ce mutum ne mai son kawo ci gaba.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari