Manyan Labarai A Yau
Matasa sun tunkari dan Majalisa mai wakiltar mazabar Jalingo, Yorro da Zing, Hon. Sadiq Tafida ta jihar Taraba lokacin da ya dawo nwman goyon bayansu.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da zaben fitar da gwani na kujerun 'yan majalisar wakilai. Wasu daga cikin 'yan majalisa sun rasa tikiti.
Masarautar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirik watan Zul Hijjah a yammacin yau Lahadi, wanda hakan ne nuka za s yi babbar Sallah ranar Laraba a makon gobe.
Jam'iyyar APC ta gudanar da zaben fitar da gwani na masu neman takarar kujerun majalisar wakilai. Wasu daga cikin 'yan majalisar da ke kan kujera sun fadi.
Wani malamin addinin Kirista, Primate Primate Henry Chukwudum Ndukuba, ya gargadi tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan zaben shekarar 2027.
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a Majalisar dattawa, Abdulaziz Yari, ya bukaci 'yan Arewa su sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
'Yan ta'adda sun kai hari a wata makarantar da ake horar da jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Yobe. 'Yan ta'addan sun kashe jami'an 'yan sanda.
Dakarun sojojin Najeriya da na Amurka sun fafata da 'yan ta'adda wajen kashe babban mataimakin shugaban ISIS, Abu-Bilal Al-Minuki a yankin Tafkin Chadi.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa, Garba Maidoki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC. Ya kafa hujja da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari