Manyan Labarai A Yau
Wata kungiya ta shawarci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya mayar da hankali wajen kawo ci gaba a jihar ba yunkurin daukar fansa ba kan abokan hamayyarsa.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya bayyana cewa addu'a ba za ta yiwa 'yan Najeriya maganin halin da suke ciki ba.
Sanatan Abdul Ningi mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya a majalisar dattawan Najeriya ya koma halartar zaman majalisa biyo bayan dakatarwar da aka yi masa.
Daniel Bwala ya bayyana cewa kamata ya yi gwamnati ta kara tayin da ta yi na za ta rika biyan ma'aikata N60,000a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.
Maniyyatan Najeriya sun shiga cikin halin rashin tabbas yayin da kungiyoyin kwadago suka fara yajin aiki. An hana jirage jigilar maniyyatan zuwa Saudiyya.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan shiga yajin aikin sai baba ta gani da suka yi a fadin Najeriya.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta umarci mambobinta da su shiga cikin yajin aikin da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC suka fara a fadin kasar nan.
Kungiyoyin kwadago na ci gaba da gudanar da yajin aiki a fadin Najeriya. Kungiyar ma'aikatan majalisar tarayya ta kulle majalisa a ranar Litinin.
Majalisar dattawa ta gudanar da zamanta a makon da ya wuce inda ta tattauna kan batutuwa masu yawa. Daga ciki akwai janye dakatarwar da aka yiwa Abdul Ningi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari