Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya fito ya caccaki masu shirya zanga-zanga a jihar kan rashin kin fitowa su jagoranceta. Ya ce hakan ba daidai ba ne.
Jami'an tsaro sun tarwatsa matasan da ke gudanar da zanga-zanga a babban birnin tarayya Abuja. Jami'an tsaron sun kuma cafke 'yan jaridan da ke wajen.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi martani kan rahotannin da ake yadawa masu cewa ta dakatar da zanga-zangar da ake gudanarwa a fadin kasar nan.
Lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe Effiong, ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan hanyar kawo karshen zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa bai sanya dokar hana fita ba a jihar yayin zanga-zanga.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya ba shugaban kasa Bola Tinubu shawara kan matsalar da ke gwamnatinsa yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a fadin kasar nan.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta tsare wasu shugabannin da suka jagoranci zanga-zangar da aka gudanar a jihar Katsina kan halin kuncin rayuwa.
Masu zanga-zangar da ke adawa da halin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan, sun dira a gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura.
Kungiyar hadin kan kasashen Afrika, ECOWAS ta bukaci kasashen NIjar da Benin su bude iyakokinsu domin saukaka rayuwa da habaka tattalin arzikin al'umma.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari