Manyan Labarai A Yau
Wani abin fashewa ya tashi a sakatariyr jam'iyyar APC da ke birnin Port-Harcourt na jihar Rivers da sanyin safiyar ranar Asabar, 5 ga watan Oktoban 2024.
Sanatan da ke wakiltar mazabar Bauchi ta Kudu, Sanata Shehu Buba Umar, ya fito ya yi martani kan zargin da Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya yi masa.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi waje da Heineken Lokpobiri daga kan mukaminsa.
A Afirka, wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar sun shafe shekaru da dama suna rike da madafun iko yayin da kuma suka haura shekaru 70 a duniya.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa 'yan najeriya sun gaji da jam'iyyar APC a kasar. Kwankwaso ya ce za a sauya APC..
Gwamnan jihar Kano, ya nuna alhininsa kan rasuwar tsohuwar 'yar jarida Hajiya Fatima Kilishi Yari. Mai tallafa masa kan hulda da jama'a da ne ga marigayiyar.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na tafiya hutu a birnin Landan na Burtaniya.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago, ya nuna takaicinsa kan hatsarin jirgin ruwan da ya auku a jihar. Ya yiwa iyalan wadanda lamarin ya ritsa da su ta'aziyya.
Gwamnatin jihar Benue ta ayyana ranar Juma'a, 4 ga watan Oktoban 2024 a matsayin ranar hutu a jihar. Gwamna Hyacinth Alia ya ba da hutun ne saboda zabe.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari