Manyan Labarai A Yau
Laftanar Janar Taoreed Lagbaja a ranar, 5 ga watan Nuwamban 2024. Kafin shi akwai wasu hafsoshin sojan kasan Najeriya guda biyu da suka rasu a ofis.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban limamin cocin Katolika a jihar Imo. Miyagun sun sace limamin ne lokacin da yake kan hanya.
Attajiri kuma fitaccen dan kasuwa, Elon Musk, ya tofa albarkacin bakinsa kan zaben shugaban kasan Amurka. Elon Musk ya ce zaben Amurka ya nuna mutane na son canji.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya fito ya nesanta kansa daga zargin shigo da gurbataccen man fetur zuwa cikin kasar nan daga kasashen waje.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taga Donald Trum murnar lasshe zaben shugaban ƙasar Amurka, ya nuna bukatar kara inganta alakar Najeriya da Amurka.
Jam'iyyar Repubican ta shige gaba a zaben sanatoci da aka fara jiya Talata, zusa yanzu ta samu nasarar lashe manyan kujeru a jihohin Ohio da West Virginia.
Tsohon shugaban kasan Amurka, Donald Trump, na shirin sake komawa fadar White House. Trump ya ba Kamala Harris tazara a zaben shugaban kasan Amurka.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya ba gwamnati shawarar abin da ya kamata ta yi wa yaran da aka saki bayan an tsare su saboda zanga-zanga.
Wasu 'yan kungiyar asiri na ci gaba da yakar juna a birnin Makurdi, babban birnin jihar Benue. Fadan ya jawo an samu asarar rayukan mutane tare da dukiyoyi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari