Manyan Labarai A Yau
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami'an 'yan sanda a jihar Abia da sanyin safiyar ranar Alhamis. Harin na 'yan bindigan ya sa an rasa ran jami'ai.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wasu masu fashi da makami da suka addabi jama'a. Daga cikinsu akwai mace 'yar shekara 40.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari kan jami'an tsaro na hukumar NSCDC a jihar Kaduna. Ana fargabar cewa jami'an hukumar sun bace sakamakon harin.
Mijin matar da ake zargin kwamishinan ayyuka na musamman ya yi lalata da ita, Nasiru Buba, ya bayyana cewa bai gamsu da hukuncin da kotu ta yanke ba.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kan sansanin sojoji a jihar Borno. 'Ƴan ta'addan sun hallaka sojoji masu yawa a harin.
A Najeriya ana karrama mutanen da suka ba da gudunmawa wajen ci gaban kasa da lambobin yabo na kasa. Wannan karramar ta kan shafi 'yan kasashen waje.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata mai yi wa kasa hidima (NYSC) a jihar Neja. 'Yan bindiga sun sace matashiyar ne lokacin da take kan hanya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Ondo ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar wanda APC ta lashe. PDP ta ce za ta garzaya zuwa kotu domin kalubalantarsa.
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Osun, Tosin Odeyemi, ya caccaki Abdullahi Umar Ganduje kan kalaman da ya yi dangane da kalaman da ya yi kan zaben Ondo.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari