Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ayyana ranar huti domin murnar shigowar sabuwar shekarar musulunci ta 1447 bayan Hijira. Ya bukaci a yi addu'o'i.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane a wasu hare-hare da suka kai a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kai hare-haren a wasu kauyuka.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi magana kan jita-jitar da ke cewa yana da burin zama mataimakin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewa a shirye yake ya yi biyayya ga duk abin da shugaban kasa Bola Tinubu ya sanya shi.
Sheikh Ibrahim Khaleel ya yi bayani kan dalilan da ya sanya maza suke kara aure. Malamin addinin ya jero dalilan da ya sanya maza suke kara yin aure.
Gwamnatin Adamawa ta ce sabuwar dokar masarautu ta shafi sarautar Atiku ta Wazirin Adamawa, amma mai magana da yawun gwamnan ya musanta cire shi.
Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana ranar hutu domin murnar shigowar sabuwar shekara. Gwamnatin ta bukaci a yi wa jihar da Najeriya addu'ar samun zaman lafiya.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zama kanta watau INEC ta ce zuwa yanzu ta karɓi buƙatun yi jam'iyyu rijista akalla 110, ta ce za ta fitar da sunayensu gaba ɗaya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kalamai masu zafi kan minisotcin da Shugaba Bola Tinubu ya nada a gwamnatinsa. Ya ce ba su da inganci.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari