Manyan Labarai A Yau
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da wasu muhimman ayyuka da za su laƙume kudi sama da Naira biliyan 750.
Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan hana shigo da kayayyaki daga waje.
Wata amarya, Saudat ta kashe angonta Salisu a Kano ta hanyar daba masa wuka a wuya bayan aurensu na kwanaki 9. An ce ma'auratan sun yi auren soyayya ne.
'Yan bindoga dauke da makamai sun kai hare-hare kan wasu kauyuka a jihar Zamfara. A yayin hare-haren na ramuwar gayya sun kashe mutum 12 tare da sace wasu.
An samu guguwar sauya sheka a majalisar wakilan Najeriya. 'Ƴan majalisa guda shida na jam'iyyar PDP mai adawa sun tattara kayansu daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da kama ɗaya daga cikin waɗanda ake zargi da kisan surukin gwamna Douye Diri tare da wasu manyan mutane 2.
NiMet ta yi hasashen hadari da tsawa daga Talata zuwa Alhamis a Najeriya. Arewa ta Tsakiya, da wasu sassan Kudu za su sha ruwan sama. An nemi jama'a su yi hattara.
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato ya kao ziyarar ta'aziyya ga iyalan dattawa biyu da suka rasu, taohon mataimakin gwamna da tsohom ciyaman a Jos.
Gwamnatin jihar Kano ta ba kananan hukumomi 44 da ke fadin jihar umarnin fitar da kudade domin gyarawa tare da sayo sababbin motoci ga masarautar Kano.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari