Manyan Labarai A Yau
Sarkin kasar Saki da ke jihar Oyo, Oba Khalid Oyeniyi ya bayyana cewa ya dajatar da masu sarauta biyu ne saboda rashin da'a da hakar ma'adanai da bisa ka'ida ba.
Shugaban hukumar NAHCON da tawagarsa, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya nuna damuwa kan biyan kudin hajjin badi ba a kan kari ba, ya bayyana matsalar hakan.
NiMet ta gargadi ‘yan Najeriya kan yiwuwar saukar ruwan sama da iska mai karfi a jihohi da dama, ta ba da shawarwari don kariya daga haɗurra da ambaliya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed kan janye dokar ta bacin da ya sanya a jihar Rivers.
Wani jagoran 'yan bindiga, Isiya Akwashi Garwa, ya sako mutanen da ya sace a jihar Katsina. Jagoran 'yan bindigan ya sako mutanen ne saboda yarjejeniyar sulhu.
Ministan kudi, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta maida shirin tallafin ragw radadi ya zama a na kowace shekara, ya ce mutane da dama sun amfana.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya yi martani mai zafi ga Alhaji Atiku Abubakar kan ikirarin cewa ana fama da yunwa a Najeriya.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa direbobin sa ke aiki a karkashinsa na samun nunkin mafi karancin albashi hudu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya janye dokar ta bacin da ya sanya a jihar Rivers. Shugaba Tinubu ya bayyana cewa zaman lafiya ya dawo a jihar mai arzikin mai.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari