Manyan Labarai A Yau
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun raunata mutane tare da yin awon gaba da wasu masu yawa.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma bakin aiki bayan dakatar da ita da Majalisar Dattawa ta yi na tsawon watanni shida.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dawo majalisar tarayya bayan watanni shida da dakatar da ita, inda ta sake zargin Akpabio da cin zarafinta a cikin majalisar.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu korafi kan zargin wani Kansila da cin zarafin Naira. An bukaci ta yi bincike tare da daukar mataki.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da 'yan bindiga a jihar Neja. Sojojin sun samun nasarar dakile harin na 'yan bindiga tare da kashe da dama daga cikinsu.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Agege ya bada shawara ga Atiku Abubakar da Peter Obi. Dr. Wale Ahmed ya buakci su hakura da yin takara da Bola Tinubu a 2027
Wata kungiya mai suna ta bukaci Alhaji Atiku Abubakar ya hakura da yin takara za bennshugaban kasa na shekarar 2027. Ta nemi ya marawa Peter Obi baya.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana cewa ya amsa gayyatar da hukumr DSS ta yi masa. Malami ya bayyana cewa an yi masa tambayoyi cikin mutuntawa.
Sadaukin Bauchi, Abdulrahman Sade, ya bayyana cewa zai yi bakin kokarinaa wajen ganin shahararren mawaki, Dauda Kahuti Rarara ya samu digirin girmamawa na gaskiya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari