Manyan Labarai A Yau
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi zai sauka a jihohi da dama tare da gargadin yiwuwar ambaliya wasu jihohin Kudu maso Gabas.
Gwamnatin tarayya ta soke faretin ranar yancin kan Najeriya ta shekara 65, sakataren gwamnatin taraya, Goerge Akume ya ce lokaci ne na tunani da kishin kasa.
Yayin da Najeriya za ta yi bikin cika shekaru 65 da samun 'yanci. Shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi kai tsaye ga 'yan kasa a ranar 1 ga Oktoba, 2025.
Babbar Kotun Tarayya mai Zama a Osogbo, babbar birnin jihar Osun ta umarci sufeta janar na rundunar yan sandan Najeriya ya cafke shugaban INEC, Mahmud Yakubu.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar cafke wani hatsabibin dan bindiga. 'Yan sandan sun kuma kwato makamai masu tarin yawa.
Denge Josef Onoh ya fito ya gayawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu cewa Goodluck Jonathan yana da hurumin sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara karkata kan Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN a matsayin wanda ya kamata ya maye gurbin shugaban hukumar INEC.
Wasu miyagun 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram, sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutum daya tare da kona fadar basarake.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da fasinjoji ciki har da kwamishina a hukumar zabe.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari