Manyan Labarai A Yau
Jami'an tsaro na hukumar shige da fice ta kasa (NIS), sun samu nasarar cafke wani matashi kan zargin sato motar asibiti daga Jamhuriyar Nijar makwabtaka.
Majalisar Koli ta Kasa ta amince da nadin Farfesa Amupitan daga jihar Kogi a Arewa ta Tsakiya a matsayin wanda zai gaji Mahmood Yakubu a hukumar zabe INEC.
Tsohon gwamna kuma Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya karyata ikirarin Olusegun Obasanjo cewa labarin da ake yadawa cewa ya nemi zango na uku ba gaskiya ba ne.
Majalisar dattawa ta rantsar da sababbin sanatoci biyu, ta karɓi wasikun Shugaban Tinubu kan nadin shugabannin hukumomi, yayin da Sanata Kelvin Chukwu ya koma APC.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu, ya yi magana kan tasirin Peter Obi a yankin Kudu maso Gabas. Ya ce ya fi shi zama dan siyasa mai muhimmanci.
Kasashe bakwai ciki har da Kenya, UAE, da Afirka ta Kudu sun sauƙaƙa wa ’yan Najeriya samun visa, suna ƙarfafa karatu, kasuwanci, da yawon buɗe ido.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya taso jam'iyyun adawa a gaba. Ya nuna cewa jam'iyyun suna cikin wani hali saboda rikice-rikicen da suka mamaye su.
Bankin Duniya ya ce sama da ’yan Najeriya miliyan 139 na rayuwa cikin talauci duk da gyare-gyaren tattalin arziki, tana kira da a maida hankali kan rayuwar talakawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan makiyaya a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka wani makiyayi tare da kashe shanu masu yawa da sace wasu.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari