Manyan Labarai A Yau
Kwamishinam Ganduje, Garba Muhammed ya bayyana cewa gwamnatin Kani ta kware a surutun baka ba tare da aiki a zahiri ba, an fara maida masa martani.
Sanata Kabiru Marafa ya bayyana goyon bayansa ga barazanar Shugabar Dinald Trump na daukar matakin soji kan Najeriya, ya ce lamarin tsaron Najeriya ya lalace.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma ya soki masu neman shugaban kaaar Amurka, Donald Trump, ya tsoma baki a harkokin Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta fara daukar matakai domin dakile kashe-kashen kiritocin da take zargin yana faruwa a Najeriya, ta hana ba masu hannu a lamarin biza.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na tabbatar da nadin tsohon hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa a matsayin sabon ministan tsaro
Jigo a jam'iyyar ADC kuma na kusa da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya fice daga jam'iyyar. Ya ce ya dauki matakin ne saboda wasu dalilai.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki matakai domin dakile hare-haren 'yan bindiga. Ya bukaci hadin kan jama'a.
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi martani kan ficewar Gwamna Kabiru Tanimu Turaki daga jam'iyyar. Ya ce ba su da masaniya.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya tantance Janar Christopher Musa a matsayin Ministan tsaro. Tantancewar na zuwa ne bayan nadin da Tinubu ya yi masa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari