Manyan Labarai A Yau
Wasu fitattun mawakan Najeriya sun yi fice a wajen halartar manyan wasanni na duniya, inda Afrobeats ya shiga gasar FIFA, UEFA, Ballon d’Or da AFCON.
Matatar Dangote ta yi wa masu gidajen mai tayin samun fetur kai tsaye kuma a kan sabon farashi na N699, ta kuma bullo da wasu hanyoyin yi wa yan kasuwa rangwame.
Kamfanin TikTok ya shiga yarjejeniya da Amurka kan mika wani sashe na shi ga kasar. Masu zuba jari a Amurka za su mallaki mafi yawan kaso na kamfanin.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi tsokaci kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya bayyana cewa shugaban kasan yana da goyon baya a Rivers.
Majalisar dokokin jihar Kwara ta dakatar da Hon. Saba Gideon na tsawon watanni uku bayan an same shi da laifin nadar taron sirri da yada bayanai ba tare da izini ba.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bude makarantun sakandire guda 47 da ta rufe a kwanakin baya saboda tabarbarewar matsalar tsaro a wasu sassan Najeriya.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Tsohon Ministan wasanni da matasa, Solomon Dalung, ya ragargaji shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na cire tallafin man fetur.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari