Manyan Labarai A Yau
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa Watau FRSC reshen jihar Neja ta tabbatar da fashewar tankar mai a titin Bida da yammacin yau Talata, ana fargabar rasa rayuka.
Kotun Koli ta shirya yanke hukunci kan karar da ke kalubalantar dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers har ta wata shida.
Tsohon shugaban Faransa Nicolas Sarkozy ya shiga gidan yari bayan an kama shi da laifin karbar kudin kamfen daga Gaddafi, amma ya ce gaskiya za ta bayyana.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga jam'iyyar LP zuwa APC mai mulkin kasar nan.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sake gamuwa da koma baya bayan dan majalisar wakilai daga jihar Benue, ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa gwamnonin jam'iyyun adawa na yin tururuwa zuwa jam'iyyar APC ne saboda manufofin gwamnatin Tinubu.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta bayyana cewa Peter Obi zai iya kifar da Shugaba Bola Tinubu cikin sauki a zaben 2027, idan Atiku Abubakar ya goya masa baya.
Wani kusa a jam'iyyar APC kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farfesa Haruna Yerima ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yajin aikin ASUU.
Wata kungiyar masu goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun aika da sakon gargadi ga shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari