Manyan Labarai A Yau
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada manufofi, Daniel Bwala, ya yihasashen abubuwan da za su faru da Peter Obi a jam'iyyar ADC a zaben 2027
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya yaba da salon mulkin jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa ita ce jam'iyyar da ta dace da mulkin Najeriya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta bukaci sababbin hakiman da su maida hankali wajen inganta rayuwar jama'ar da suke jagoranta, tuni aka raba masu takardun fara aiki.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kalamai kan masu raina jam'iyyar NNPP, ya ce za su sha mamaki.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya fusata kan hare-haren 'yan ta'adda a jihar Neja. Ya yi Allah wadai da kashe-kashen da suka yi.
Ana ci gaba da tattaunawa kan shirin sauya shekar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Majiyoyi sun bayyana dalilinsa na barin NNPP.
Matatar hamshakin dan kasuwar nan, Alhaji Aliko Dangote ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa za ta rufe aiki saboda gyara ba gaskiya ba ne.
Jami'an tsaro sun yi arangama da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Jami'an tsaron sun samu nasarar ragargazar 'yan bindigan tare da ceto mutanen da suka sace.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Neja. Tsagerun sun kona ofishin 'yan sanda tare da kayan amfanin gona na manoma.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari