Manyan Labarai A Yau
Bitar lokuta 3 da Shugaba Tinubu ya yi tuntube: a Kaduna (2021), Abuja (2024), da kuma kasar Turkiyya yayin gudanar da ayyukansa na shugaban kasa.
Fadar shugaban kasa ta bayyana abin da ya faru shugaba Bola Ahmed Tinubu har ya kusa faduwa a ziyarar aikin da ya kai a kasar Turkiyya, yana cikin koshin lafiya.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ya aika da sakon gargadi ga APC ka gwamnonin da ke shiga cikinta.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya yi tsokaci kan abin da Mai girma Bola Tinubu ya gayawa jagororin APC a Kano kafin shigowar Gwamna Abba.
'Yan bindigan da suka sace mutanen da ke yin ibada a coci a jihar Kaduna, sun bukaci a ba su kudaden fansa. 'Yan bindigan sun jero sharuddan da suke so a cika musu.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusufmurnar komawa jam'iyyar APC. Ya ce tarihi zai rika tunawa da gwamnan.
Tsohon hadimin Ganduje, Cif Okpala ya karyata Buba Galadim, ya ce tsohon shugaban APC bai taba zagi ko cin mutuncin marigayi Muhammadi Buhari ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu tagomashi kan batun sake tsayawa takara a zaben 2027. Kungiyar matasan Arewa ta shirya saya masa fom din takara.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yi farin cikin shigowar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Ya ce ya fasa takarar gwamna.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari