Manyan Labarai A Yau
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya fito ya musanta rahotannin da ke cewa ya samu sabani tsakaninsa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kungiyar Civilian Joint Task Force (CJTF), ya bayyana cewa za su iya kawo karshen 'yan bindiga cikin shekara daya idan gwamnati ta yi abin da ya dace.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya koka kan kashe-kashe a Najeriya. Ya bayyana cewa yana shiga mawuyacin duk lokacin da ya samu labarin.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kare kansa kan rawar da ya ke takawa dangane da yin sulhu da 'yan bindiga.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa suna da karfin da za su yi nasara kan jam'iyyar PDP a jihar Plateau a babban zaben 2027.
Kungiyar COCTA ta yi kira da babbar murya ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ya kori ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike daga mukaminsa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake yi tsokaci kan sarautar Kano. Ya bayyana halastaccen sarkin da gwamnati ta amince da shi.
Yan majalisar dokonin jamhuriyar Benin sun tsawaita wa'adin shugaban kasa zuwa shekaru bakwai, sun ce babu wanda zai wuce wa'adi biyu a kan gadon mulki.
Dakarrun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara bayan sun kai farmaki kan 'yan ta'adda. Sun hallaka 'yan ta'adda masu yawa yayin farmakin.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari