Manyan Labarai A Yau
Jam'iyyar APC ta maida martani kan zargin da ADC ta yi cewa ana tilastawa ma'aikatan gwamnati rijistar zama yan APC, ta ce wannan zargi karya ce mara tushe.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana bambancin jam'iyyar da sauran jam'iyyun adawa. Ya ce sun fi maida hankali kan wani abu.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya bayyana shirin jam'iyyar kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya je kaddamar da wank muhimmim aiki a jihar Kaduna. Ya ya yabawa Gwamna Uba Sani kan salon jagorancinsa.
Matar Sheikh Usman Kusfa, wanda aka fi sani da Sheikh Rigi-Rigi ta bayyana cewa mjinsu ya dade ba shi da lafiya amma bai kwanta a asibiti ba sai daga baya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC bayan ya yi murabus daga NNPP. Gwamnan ya yi muhimman nade-nade bayan shiga APC.
Antoni Janar na tarayya kuma Ministan Shari'a, Lateef Fagbemi ya bayyana a gaban kotu yayin gurfanar da wadanda ake tuhuma da hannu a kisan mutane 150.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a hukumance. Kashim Shettima da jiga-jigan APC sun karbi gwamnan a hukumance.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya dauki zafi kan harin da mutanen garin Amisiri suka kai kan mutanen Okporojo, wanda aka yi wa mutum hudu yankar rago.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari