Manyan Labarai A Yau
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Agege ya bada shawara ga Atiku Abubakar da Peter Obi. Dr. Wale Ahmed ya buakci su hakura da yin takara da Bola Tinubu a 2027
Wata kungiya mai suna ta bukaci Alhaji Atiku Abubakar ya hakura da yin takara za bennshugaban kasa na shekarar 2027. Ta nemi ya marawa Peter Obi baya.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana cewa ya amsa gayyatar da hukumr DSS ta yi masa. Malami ya bayyana cewa an yi masa tambayoyi cikin mutuntawa.
Sadaukin Bauchi, Abdulrahman Sade, ya bayyana cewa zai yi bakin kokarinaa wajen ganin shahararren mawaki, Dauda Kahuti Rarara ya samu digirin girmamawa na gaskiya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa sun yi tattaunawa irin ta uba da dansa tare da shugaban kasa, Mai girma Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya ziyarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Ziyarar na zuwa ne bayan maida shi ka mulki.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fito ya bayyana cewa ko kadan bai damu da maganganun jama'a a kansa ba. Wike ya ce siyasa ta gaji suka dama.
An tabbatar da rasuwar Sarkin Ruman Katsina wanda shi ne Hakimin Batsari, Alhaji Tukur Ma’azu bayan fama sa doguwar rashin lafiya, yana da shekaru 74.
Gwamnatin jihar Gombe ta ja kunnen iyayen yara kan batun sanya yara a cikin makaranta. Ta bayyana cewa iyayen da ba sa kai yara makaranta za su fuskanci dauri.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari