Manyan Labarai A Yau
Amurka da Isra'ila sun hada kai sun farmaki Iran a daidai lokacin da kasashen ke ci gaba da tattaunawa, lamarin da ya jawo barkewar yaki da jamhuriyar musulunci.
An tabbatar da rasuwar Sarkin masarautar Ikire da ke jihar Osun,Oba Olatunde Falabi bayan fama da rashin lafiya a karshen makon nan, an fara mika ta'aziyya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan yakin da kasarsa ke gwabzawa da Iran. Ya bayyana cewa an kashe shugabannin Iran da dama a hare-hare.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya aika da sako ga 'yan Najeriya kafin ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.
Wasu daga cikin manyan Kiristoci a Najeriya sun gina masallatai ga al'ummar Musulmi. Primate Elijah Ayodele shi ne na baya-bayan nan da ya gina masallaci.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Mohammed Bello El-Rufai, ya fito ya yi magana kan ci gaba da tsare mahaifinsa da hukumar ICPC ke ci gaba da yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin nadi a hukumar NSCDC. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ya sabunta wa'adin Ahmed Audi a shugabancin NSCDC.
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa jagoran addini na kasar, Imam Khamenei da manyan jami'an gwamnati na nan a raye.
Amurka da Isra'ila sun kai hare-hare kan kasar Iran. Hare-haren sun shafi birnin Tehran da wasu birane a Iran. Ayatollah Ali Khamenei ya tsira a hare-haren.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari