Manyan Labarai A Yau
Ma'aikatar tsaron Amurka ta yi ikirarin cewa dakarun kasar sun yi ajalin wanda ke jagorantar rundunar da ke kitsa yadda za a ga bayan shugaban kasa, Donald Trump.
Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole ya yi magana kan laifuffukan siyasa. Sanata Adams Oshiomhole ya ce ba su kai mutum Jahannama ba.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya musanta labarin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa ya mutu, ya ce lokacin barinsa duniya bai yi ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan yiwuwar kasancewar Iran a gasar cin kofin duniya. Donald Trump ya nuna cewa bai damu da hakan ba.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Abuja, ta dage shari'ar tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da dansa kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
Hamshakin attajiri kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote na shirin fadada harkokin kasuwancinsa. Dangote zai shiga fannin samar da lantarki.
Amurka ta bayyana jerin makaman da take amfani da su a samamen "Operation Epic Fury" da ta kaddamar a Iran. Sai dai Trump ya haramta fasahar Anthropic a yakin.
Iran ta kai wasu hare-hare kan dakarun sojojin Amurka a kasar Kuwait. Harin na Iran ya jawo an samu asarar rayukan dakarun sojojin Amurka bayan an farmake su.
Isra'ila ta rufe Al-Aqsa a Ramadan yau 3 ga Maris, 2026 saboda yaƙin Iran. An hana sallah yayin da Falasɗinawa ke zargin ƙwace ikon masallacin da ƙarfin soja.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari