Manyan Labarai A Yau
Iran ta harba makamai masu linzami zuwa birnin Tel-Aviv na kasar Isra'ila. Makaman da aka harba sun haifar da fashe-fashe a birnin yayin da ake ci gaba da yaki.
Kasar Isra'ila ta fito ta yi magana kan kisan da ta yi wa jagoran juyin juya hali na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatollah Ali Khamenei. Ta kare kanta daga zargi.
Matatar Dangote ta yi magana kan matsalar da ake fuskanta dangane da samar da isashshen man fetur a duniya ta bayyana kokarin da za ta don kaucewa hakan a Najeriya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, ya yi magana kan matsalar talauci a Najeriya. Ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka zabi su jefa kasar nan cikin talauci.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna da iyakansa sun aika da takardar da ke dauke da bukatun da suke nema daga wajen hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC.
Matakan tsige gwamna ko mataimakin gwamna a Najeriya bisa sashi na 188 na kundin tsarin mulki, tun daga gabatar da tuhuma har zuwa kaɗa ƙuri'ar ƙarshe.
Wani tsohon sojan Amurka ya nuna adawarsa da yakin da kasarsa ta kaddamae kan Iran. Tsohon sojan ya je majalisa inda aka nuna masa fin karfi ta hanyar cafke shi.
Majalisar dokokin Kani ta tura takarda a hukumance domin sanar da mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo shirin da ta fara na sauke shi daga mukaminsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun farmaki jami'an 'yan sanda a jihar Kebbi. Tsagerun 'yan bindigan sun yi barna mai girma bayan sun mamayi jami'an tsaron.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari