Manyan Labarai A Yau
Rundunar tsaron Isra'ila ta tabbatar da kashe wasu manyan jagorori a kasar Iran. Ta kuma bayyan shirin da take yi don ganin bayan Mojtaba Khamenei.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun hutu don bukukuwan karamar Sallah ta shekarar 2026. Ta bukaci a ci gaba da yi wa kasa addu'o'in zaman lafiya.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Saad Abubakar III ya bukaci a fara neman jimjirin watan Shawwal, watau watan karamar sallah daga gobe Laraba.
An yada wasu rahotanni masu nuna cewa an dauki jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei, zuwa Rasha don jinya. Jakadan Iran a Rasha ya yi bayani.
Isra'ila ta fito ta yi ikirarin yin barna ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya ce za su ci gaba da kai hare-hare a Iran.
Majiyoyi sun bayyana gargadin da aka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kafin fara yaki da Iran. Trump ya fito ya ce ya yi mamakin martanin Iran.
Mambobin kungiyar tarayyar Turai sun bayyana cewa ba za su karbi bukatar Amurka na tura sojoji su raka jiragensu na ruwa zuwa mashigar Strait of Hormuz ba
Shugaban rundunar sojojin ruwan Iran, Rear Admiral Shahram Irani, ya sha alwashi kan harin da Amurka ta kai wanda ya kashe sojojin ruwan Iran a teku.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan yakin da kasarsa ke y sa Jamhuriyar Iran. Trump ya bayyana cewa ya yi mamakin abin da ya gani.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari