Manyan Labarai A Yau
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya fito ya ba da shawara ga kasashen Musulmi. Pezeshkian ya kuma musanta cewa Iran na son kera makaman nukiliya.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta kasar Iran (IRGC) ta bayyana cewa ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya dauko batun tsagaita wuta a yakin da ake yi da Iran. Trump ya ce manufa daya suke son cimmawa tare da Isra'ila.
Mutuwa ta ratsa iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a ranar Sallah. An bayyana marigayiyar a matsayin mace mai matukar jajircewa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, na neman hanyoyin da za su sanya Iran ta saduda kan mashigar ruwa ta Hormuz. Trump na duba yiwuwar yi wa Iran kwace.
Rundunar IRGC ta Jamhuriyar Musulunci ta kasar Iran ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila. Ta bayyana cewa za ta ci gaba da kai hare-haren ramuwar gayya.
Babban kwamanda a rundunar sojojin Iran ya bayyana tanadin da suka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump. Ya ce sun shirya masa abin ban mamaki.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kaddamar da sabon makami mai linzami a yakin da take yi da Isra'ila. Ta bayyana wuraren da ta farmaka a cikin kasar Isra'ila.
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta yi ikirarin farmakar jirgin yakin Amurka. Mahukunta a Amurka sun tabbatar da cewa jirgin ya samu matsala a sararin samaniya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari