Manyan Labarai A Yau
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya fito ya yi bayanai kan binciken da ake yi wa tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami. Ya ce ya gaji binciken ne.
Wasu fasinjoji sun koka kan yadda aka kulle su a jirgin sama tsawon awannibayan jirgin ya gamu da matsala, an karkatar da shi zuwa Abuja daga Kano.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Sabata Dickson ya musanta jita-jitar da ake ydawa cewa ya fice daga PDP zuwa ADC, ya ce ba zai dauki kowane mataki ba sai ya yi shawara
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, Samaila Adamu Burga, ya yi karin haske kan batun sauya shekar Gwamna Bala Mohammed zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Dakarun sojojin sama na Najeriya sun samu nasarar ragargazar 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun yi ruwan bama-bamai a maboyar 'yan ta'addan.
Mutanen da ke kan hanyar zuwa wurin Mauludi da 'yan bindiga suka sace a jihar Plateau, sun shaki iskar 'yanci. An sako su ne bayan kwashe kwanaki a tsare.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga cikin rikicin siyasar jihar Rivers. Hakan na zuwa ne bayan 'yan majalisar dokoki sun fara yunkurin tsige Gwamna Fubara.
Shugaban juyin juya hali na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya aika da sakon gargadi da Shugaba Donald Trump na Amurka. Ya ce zai fadi kasa warwas.
Gwamnatin tarayya ta ware kudade a kasafin kudin shekarar 2026 don tafiye-tafiyen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari