Manyan Labarai A Yau
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai mukin Kano, Ladipo Johnson, ya yi magana kan shirin da Gwamna Abba Kabir Yusuf yake yi na sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Tsohon sanata kuma jagora a jam'iyyar ADC ta jihar Akwa Ibom, Sanata Akpanudoedehe ya bukaci Gwamna Umo Eno ya yi murabus kan rikicin dajin Ekid.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa mahaifiyarsa ta rasu a ranar Litinin, 19 ga Janairun 2026.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi tsokaci kan rayuwarsa. Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ba zai tana daina samun yara ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta fito ta yi magana kan wasu rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun sace mutane sama da 100 yayin da suke ibada a coci.
Sanannen malamin addinin Musulunci a jihar Kano, Sheikh Malam Aminu Daurawa, ya yi magana kan kisan ta'addancin da aka yi wa matar aure da yaranta a Kano.
'Ya bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu coci guda uku a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da mutane da dama yayi hare-haren.
A ranar Lahadi, 18 ga watan Janairun 2026 aka kammala buga gasar cin kofin nahiyar Afrika (AFCON) a Morocco. Akwai kasashen da suka fi lashe kofin a tarihi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari