Manyan Labarai A Yau
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana dalilin da ya sanya ya koma karatu a jami'a. Ya ce yana da dadadden burin ganin ya yi karatu a fannin shari'a.
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara, Hakeem Baba-Ahmed, ya yi tsokaci kan tikitin ADC. Ya ba Peter shawarar abin da ya kamata ya yi don samun nasara.
Gwamnatin kasar Amurka ta sake turo tawaga Najeriya domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafe kare rayukan kiristoci da yako da ta'addanci a kasar.
Tsohon Antoni Janar kuma Tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya ve jami'an DSS sun hana shi ganin iyalai da lauyoyinsa bayan sun kama shi a Abuja
Tsagin jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi tsokaci kan sauya shekar Gwamna Abba zuwa APC. Ta bukaci ya fara yin murabus daga zama mambanta.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan masu ibada a Kaduna. Ya ce gwamnati na kuskure.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin cewa ba zai jita ba zai rattaba hannu kan takardar hukuncin kisa kan wadanda auka kashe Fatima da yaranta.
Wata kotu ta musamman ta yanke hukunci kan shari'ar da aka shigar da wasu Fulani makiyaya bisa zargin sakin dabbobi a gonakin mutane a jihar Jigawa.
Majalisar dattawan Najeriya ta yabawa jami'an 'yan sanda kan namijin kokarin da suka yi wajen cafke mutanen da ake zargi da kisan matar aure da 'ya'yanta a Kano.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari