Manyan Labarai A Yau
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi magana kan matsalolin da suka addabi Najeriya. Obasanjo ya ba da shawara kan hanyar da za a bi don gyara kasar.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya soki duk wata bukatar biza da yan kasar nan suka nema, ya maida ayyukansa zuwa ofishin Amurka da ke jihar Legas.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya yi magana kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP wanda ya kawo rarrabuwar kawuna a cikinta.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa jami'anta sun fafata da 'yan ta'adda a jihar Borno. Ta bayyana cewa wasu sojoji sun kwanta dama a harin.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya gargadi Isra'ila kan karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon. Ya bayyana cewa a shirye su kare 'yan uwanau.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Nafiu Bala, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Shugaban shirin nukiliyan Iran ya bayyana cewa ba zai yiwu kasar ta dakatar da sarrafi sinadarin Uranium kar yadda Amirka ke bukata ba, ya fadi dalilai.
Sagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe jami'an 'yan sanda da fararen hula a yayin harin.
Wasu manyan jami'an gwamnati a Najeriya sun taba yi wa 'yan jarida barazana. Wasu daga cikinsu sun fito sun nemi afuwa bayan sun fuskanci matsin lamba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari