Manyan Labarai A Yau
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. Miyagun sun hallaka mutane tare da sace iyaye mata da jariran da suke shayarwa.
Babbar kotun tarayya ta yanke wa shugaban IPOB, Nnamdi Kanu, hukuncin daurin rai-da-rai tare da wasu shekaru 25 a gidan yari. An sanya matakan tsaro masu tsauri.
Jam'iyyar ADC ta sake samun kanta a cikin wani rikici. Tsagin jam'iyyar ya zargi Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran 'yan hadaka da yunkurin kwace jam'iyyar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta hannun hukumar Zakka da Wakafi ta shirya gudanar da auren gata ga wasu marayu a jihar. Za kuma ta bada tallafi yin sana'o'i.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Zuldal Microfinance Bank ba shi da lasisin gudanar da harkokin kudi a Najeriya, ya ce ba shi da lasisi a hukumance.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya koka kan hare-haren da aka yi fama da su a wasu sassan kasar nan. Ya bukaci hukumomi su tashi tsaye.
Sanata Okey Ezea da wasu 'yan majalisar tarayya biyar sun mutu a cikin watanni 18 da suka wuce, wanda ya haifar da babban jimami a majalisar tarayyar Najeriya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci kan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba a jihar Sokoto. Sun yi awon gaba da mutane.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya bada tabbacin cea gwamnati za ta ceto dalibai mata da 'yan bindiga suka sace a jihar Kebbi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari