Manyan Labarai A Yau
Tawagar Amurka ta tattaunawa da takwararta ta Iran a birnin Islamabad na Pakistan. Yayin tattaunawar Amurka ta mika bukatarta ga Iran don cimma yarjejeniya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar lalata jiragen ruwan yakin Jamhuriyar Musulunci ta Iran idan suka tunkari dakarun sojojin kasarsa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta dage sauraron bukatar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya gabatar ta neman beli.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi rashin nasara a wata kara da ya shigar a gaban kotu. Alkalin kotun ya ba shugaban na Amurka rashin gaskiya.
Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kai harin ta'addanci a jihar Borno. Tsagerun 'yan ta'addan sun hallaka wani babban soja tare da wasu sojoji yayin harin.
An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin da ake yi tsakanin Amurka, Isra'ila da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Jirgin yaƙin sojojin saman Najeriya ya kashe mutane 56 a kasuwar Jilli da ke iyakar Borno da Yobe, da tunanin cewa ƴan ta'adda ne suka taru a kasuwar.
Amurka da Iran sun kasa cimma yarjejeniya a Pakistan a ranar Lahadi, 12 ga Afrilu, 2026, bayan sa'o'i 21 na tattaunawa. Ana fargabar yakin na iya barkewa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari