Maiduguri
Gwamnan jihar Neja, Muhammadu Umaru Bago ya bi sahun gwamnoni sama da 11, ya kai ziyarar jaje tare da ba da N250m ga waɗanda ambaliya ta shafa a Maiduguri.
A rahoton nan, za ku ji gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya jinjina wa dakarun rundunar sojan kasar nan saboda namijin kokarinsu wajen ceton rayukan jama'a.
Sakamakon ambaliya da ta amamaye garin Maiduguri a makon baya, mawaki Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar waka inda ya jajantawa wadanda ambaliyar ta shafa.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ba al'ummar Maiduguri tallafin N100m domin agazawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa, ya yi addu'a ga mamata.
Gwamnatocin jihohin Najeriya sun ba gwamnatin jihar Borno gudunmawar Naira biliyan 1.1 domin tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri.
Tsohon dan takarar shugaban kasar nan, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kai ziyarar jaje da taya alhini jihar Borno da ta ke fama da ambaliyar da ta lakume rayuka.
Bayan shafe tsawon lokaci yana jagorantar makarantar a matsayin mukaddashin shugabanta, Farfesa Mohammed Laminu Mele ya zama shugaban Jami'ar Maiduguri.
A wannan labarin, za ku ji cewa daidaikun mutane, yan siyasa da kungiyoyi sun tallafa wa gwamnatin jihar Borno da tallafin kayan abinci don tallafa wa jama'a.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya je jaje jihat Borno, ya ba da gudummuwar N50m a tallafawa mutanen da ambaliya ta shafa.
Maiduguri
Samu kari