
Tukur Buratai







Tsohon babban hafsan sojojin kasan Najeriya kuma jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, T.Y. Buratai ya shiga jerin wadanda za su samu lambar yabo ta kasa na Comm

Mun tattaro maku sunayen tsofaffin Jami’an tsaro da Suka Shiga Kwamitin Yakin Zaben Bola Tinubu. A jerin akwai Tsohon Minista, Mohammed Magoro da Tukur Buratai.

Tsohon hafsan sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya maka mawallafin jaridar Saharar Reporters Omoyele Sowore a gaban wata babbar kotun tarayya dake b.

Ana ci gaba da gudanar da shagulgulan bikin diyar tsohon shugaban hafsan sojoji na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai mai ritaya. An yi Babur Day a jiya.

Tsohon shugaban rundunar sojojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, zai aurar da diyar a wannan ranakun karshen makon mai zuwa.

Tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai, ya ce bai da alaka da kayayyakin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta kwace kwanan nan a Abuja.
Tukur Buratai
Samu kari