Tukur Buratai
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai main ritaya, ya bayyana cewa mataki na sojoji kadai ba zai iya magance matsalolin rashin tsaro ba.
Sabon jakadan da gwamnatin Najeriya ta naɗa a jamhuriyar Benin, Tukur Yusuf Buratai, ya gana da shugaban Benin, Patrice Talon, bayan kama Sunday Adeyemo Igboho.
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta magantu a kan fallasar da Babagana Monguno yayi na cewa makuden kudin makamai.
Wani Matashi mai saka faifan garmaho a gidan rawa (wato DJ) zai shafe wata shida a gidan yari bisa samunsa da laifin bude shafin Facebook da sunan tsohon hafsan
Tsohon babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Lt. Janar Tukur Buratai (mai murabus) ya danganta nadinsa a matsayin shugaban sojojin saboda kaunar da mahaifinsa k
Yanzu nan mu ka ji Shugaban kasa ya aikawa Sanatoci sunayen su Janar Buratai, Olonisakin, Ibok-Ete Ibas da Sadique za a ba su mukamai su zama Jakadun Najeriya.
Za ku ga abin da ya faru da Gabriel Olonisakin da ya koma gida bayan shekaru 40 a gidan Soja. Mun kawobidiyon Hafsun tsaron da Buhari ya yi wa ritaya ya na rawa
A wani samame da aka yi sojojin hadin-gwiwa sun wasu hallaka shugabannin Boko Haram. Bayan haka ‘Yan Boko Haram sun yi wa Shugabansu Amir Abba Gana juyin-mulki.
Tsohon hafsin sojan kasa, Laftanal Janar Tukur Buratai mai murabus, ya ce ya gyara harkar sojin Najeriya fiye da yadda ya sameta.Ya furta hakan ne a wani taron.
Tukur Buratai
Samu kari