Kananan hukumomin Najeriya
Hukuncin kotun ƙoli na ba kananan hukumomi ƴanci ya sa gwamnoni sun fara gaggawar shirya zaben kananan hukumomi a jihohinsu. Mun tattara maku su duka.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta ce ta kammala duk wasu shirye-shirye na gudanar da zaɓen kananan hukumomi a ranar 19 ga watan Oktoba, 2024.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa bai taɓa ɗaukar ko Naira daga kason kuɗin kananan hukumomin jihar da aka tƴro daga tarayya ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce akwai rudani kan hukuncin da kotun tarayya ta yi kan yancin kananan hukumomi, ya kafa kwamiti domin duba hukuncin.
Tsohon shugaban karamar hukumar Ungogo, Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya ce lokaci ya yi da jama’a tun daga tushe za su mori romon dimukuradiyya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa 'yancin cin gashin kan kananan hukumomi abu ne wanda zai yi wahalar samu. Ya kawo dalilai.
Hukumar zabe a jihar Delta ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi 25 da aka gudanar a jiya Asabar 13 ga watan Yulin 2024 inda PDP ta lashe duka kujeraun.
Hukumar zabe a jihar Adamawa ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a jihar a jiya Asabar 13 ga watan Yulin 2024.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi fatali da hukuncin Kotun Koli kan ƴancin kananan hukumomi a Najeriya inda ya ce yunwa ya kamata a kawar a wannan lokaci.
Kananan hukumomin Najeriya
Samu kari