Kananan hukumomin Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim.Shekarau ya ce tun da ya karɓi mulki har ya sauka bai taɓa ɗaukar ko kwandala daga kason ƙananan hukumomi ba.
Jam'iyyar PDP ta yanke hukuncin fita daga zaben da za a yi a Jigawa inda ta zargi hukumar zabe ta SIEC da tsauwalawa a kudin siyan fom na takara da magudi ga APC.
Akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya da gwamnonin jihohi 36 a Najeriya za su fitar da matsaya kan tsawaita lokacin fara biyan kananan hukumomi 774 a kasar.
Kotun Koli ta umarci ba kansiloli da shugabannin kananan hukumomi a Najeriya wa'adin shekaru hudu kamar yadda gwamnonin jihohi ke yi a tsarin mulki.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ogun (OSIEC) ta zaɓi ranar 16 ga watan Nuwamban 2024 domin gudanar da zaɓen kananan hukumomi 20 da ke a jihar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta tabbatar da kubutar shugaban karamar hukuma, Zacchaeus Dare-Michael da wasu daga cikin hadimansa da aka sace.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban karamar hukumar Karu da ke jihar Nasarawa ya sanya dokar hana fita ta awanni 12 bayan bullar rahoton tashin hankula.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano, ta sanya lokacin da za ta gudanar da zabe a kananan hukumomi 44 na jihar. Ta kafa sharudda ga 'yan takara.
Tsofaffin shugabannin ƙananan hukumomi 23 da aka sallama sun yi barazana ga Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers kan kin bin umarnin Kotun Koli.
Kananan hukumomin Najeriya
Samu kari