Sheikh Bala Lau
Babban malamin Izala a jihar Bauchi, Imam Ibrahim Idris ya rasu a kasar Egypt. Imam Ibrahim Idris ne babban limamin masallacin Izala na unguwar Gwallaga.
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi rashi yayin da surukarsa mai suna Hajiya Zainab ta rasu. Za a yi janazar surukar Sheikh Bala Lau a Adamawa.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya tunatar da limamai a masallatan Juma'a daban-daban kan dukufa yin addu'a kan halin da ake ciki.
Manyan Malamai a Najeirya sun gana da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun yi kira ga matasa su janye shirinsu na yin zanga zanga a faɗin ƙasar nan.
Sheikh Kabir Gombe ya ba Tinubu shawarar a saye abinci domin a rabawa talakawa. Malamin ya ce idan wahalar rayuwa ta kai bango, abubuwa za su birkice a Najeriya.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin saka wadanda su ka lashe gasar musabaka cikin jerin malamai ma su fadakarwa a aikin hajjin shekarar 2024.
Dr Kabir Asgar ya rubuta tarihin Muhammad Auwal Albani, ana roƙon Allaah (T) ya tsawaita rayuwarsa, ya yassare masa wajen kammala abinda ya yi ragowa na aikin.
Shugaban mulkin soji na jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya bayyana cewa juyin mulkin da suka yi ya ceci Najeriya da Nijar daga fadawa cikin bala'i
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana game da abin da ke faruwa a Nijar da kuma yadda sojojin kasar suka ki mika mulki ga Muhammad Bazoum, Izala ta fara shiga.
Sheikh Bala Lau
Samu kari