Jihar Legas
A labarin nan, za a ji cewa wata mata da miji sun shiga hannun yan sanda bayan an kama su suna daukar kudin fansar da suka nema daga 'yan uwan da abokansu.
Otunba na Legas kuma Lisa na Ife, Adekunle Ojora, ya yi bankwana da duniya. Marigayin ya kasance mahaifi ga matar tsohon gwamnan Kwara, Bukola Saraki.
Matatar Aliko Dangote da ke Legas ta sanar da kara kudin litar man fetur daga N699 zuwa N799. Dangote ya kara kudin mai ne bayan bukukuwan karshen shekara.
Kotun kolim Najeriya ta yi fatali da karar da aka shigar gabanta, ana neman dawo da shari'ar Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya kan kisan Kudirat Abiola.
Nazarin dambarwar siyasar 2027 a jihohin Kano, Rivers, da wasu jihohi 3 gabanin 2027; sauya shekar Fubara da dambarwar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso a Kano.
Wani jirgin sama na kamfanin Qatar Airways ya yi saukar gaggawa jim kadan bayan tashinsa a filin jirgin kasa da kasa a Legas, babu wanda ya ji rauni.
Kamfanin simintin Dangote ya raba kyautar Naira biliyan 15 da wasu manyan dilolin siminti a Najeriya. Alhaji Aliko Dangote zai fadada samar da siminti nan da 2030.
Fitaccen dan jarida a Najeriya kuma daya daga cikin wadanda suka kafa jaridar Newswatch, Yakubu Mohammed ya rasu bayan fama da doguwar jinya a jihar Legas.
Shugaban ƙaramar hukumar Badagry, Babatunde Hunpe, ya ayyana kwanaki 7 na jimami bayan rasuwar Akran Aholu Menu Toyi I, mai cike da tarihi a Badagry.
Jihar Legas
Samu kari