Jihar Legas
Baba Adinni na Legas, Alhaji Sikiru Alabi-Macfoy, ya yi kira da babbar murya ga limamai kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe wani jami'in sojan saman Najeriya a jihar Legas. Wani mutum da ake zargi yana da tabin hankali ne ya kashe sojan.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta shiga jimami bayan mutuwar daya daga cikin shahararrun jarumanta, Baba Gebu, wanda ya mutu bayan fama da jinya.
Hukumar NPA ta tabbatar da cewa jiragen ruwa 20 sun iso Najeriya kuma sun fara sauke man fetur da kayan abinci a tashoshin Apapa, Tincan da Lekki da ke birnin Legas.
‘Yan bindiga sun sace daraktoci shida na ma’aikatar tsaron ƙasa yayin da suke tafiya daga Lagos zuwa Abuja domin jarabawar karin matsayin aikinsu.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya ce babu wani gwamna ko shugaban ƙaramar hukuma da zai ƙara kuka da rashin kuɗi a mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Rikici ya barke a Badagry, bayan jami’in hukumar shige da fice ya harbi wata mata, lamarin da ya sa wasu fusatattun matasa suka kona shingen bincike hukumar.
Sarkin Lagos, Oba Rilwan Akiolu, ya ce tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba duk da kokarin da yake yi.
Kungiyar AYDM ta bukaci gwamnonin jihohin Kusu maso Yamma da na Kogi da Kwara su tashi tsaye, su shirya tunkarar kalubale idan Amurka ta kawo farmaki.
Jihar Legas
Samu kari