Jihar Legas
Wani matashi wanda ya kasance makaho mai suna Waziri Oluwatomi Ahmed ya bayyana yadda ya samu matsalar makanta lokacin da ya ke tuki, ya bawa makafi shawara.
Wata matashiyar yar Najeriya da ke zaune a Lagas ta nuna katafaren gidanta da darajarsa ya kai naira miliyan 250 sannan ta ce tana son komai game da ginin.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan gaba Nageriya zata samu zaman lafiya da kwancuyar hankali, saboda haka akwai buƙatar kowa ya sadaukarwa da hadaya.
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan shafe kwanaki a kasashen faransa da Landan, ya sauka a jihar Legas domin yin Sallah a gida
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya miƙa tayin ɗaukar aiki kai tsaye ga Yusuf Aminat, wacce ta gama digiri da matakin da ba'a taɓa ba a jami'ar jihar Legas.
Kungiyar masu amfani da bankuna a yanar gizo sun fitar da sabon farashin amfani da POS a jihar Lagos duba ya yanayin tattalin arziki da ake fama da shi a yanzu.
An yi rashin babban Farfesa a fannin koyar da ilmin aikin jarida a jami'ar jihar Legas (LASU). Farfesa Oso ya koma ga mahaliccinsa ne a dalilin hatsarin mota.
Afirka ita ce nahiya ta biyu mafi girma a duniya. Tana da yawan mutane biliyan 1.3, an san ta a matsayin nahiya ta biyu mafi yawan jama'a a duniya da birane.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bai wa Aminat Yusuf, dalibar lauya da ta kafa tarihin da aka shafe shekaru 40 ba a kafa irinsa ba a jami'ar jihar.
Jihar Legas
Samu kari