Jihar Legas
Kamfanin Kundin Tarihi na Guinness ya gargadi 'yan Najeriya da sauran kasashe da su guji kawo shiririta don neman kafa tarihi, ya ce akwai tsarin da ake bi.
Bayan sauye-sauye da aka samu na sabuwar dokar kara kudin tantance motoci daga Kwatano kafin shigowa Najeriya na kashi 40, hakan ya jawo raguwa a siyan motocin.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-rufai ya bayyana yadda Tinubu ya dauki matakai a cikin kankanin lokaci da suka kawo sauyi a kasar inda ya ce ya na kan hanya.
An bayyana cewa rukunin farko na alhazan jihar Legas da suka gudanar da aikin hajji a bana sun baro Jeddah da ke kasar Saudi Arabia zuwa Najeriya da misalin.
Yanzu muke samun labarin mummunan hadarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa bayan da motoci biyu suka yi karo. Ya zuwa yanzu, ana ci gaba da bincike.
Wata Hajiya ƴar Najeriya da ta fito daga ƙaramar hukumar Oshodi ta jihar Legas ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya bayan an kammala aikin Hajjin bana.
Najeriya kasa mai tarin albarkatu kuma ta shahara a Afrika wurin kasuwanci. Hakan yasa ta mallaki wasu daga cikin manyan kasuwannin da ke samarwa Afrika kaya.
Kungiyar masu adaidaita sahu reshen Ajah da ke jihar Lagos sun shafe kilomita 757 musamman daga Lagos zuwa Abuja don karrama shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta buƙaci Amarah Kennedy, ya gaggauta miƙa kansa kan zargin yaɗa Hotuna marasa kyau na wata mata barazawara a soshiyal midiya.
Jihar Legas
Samu kari