Jihar Legas
Kungiyar ASUU ta sanar da tsunduma yajin aiki a UNILAG daga Laraba, 11 ga Maris, 2026. Malaman sun koka kan rage musu albashin Janairu da Fabrairu, 2026.
Matatar Dangote ta yi magana kan matsalar da ake fuskanta dangane da samar da isashshen man fetur a duniya ta bayyana kokarin da za ta don kaucewa hakan a Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tabbatar da rasuwar mataimakin sakataren yada labaranta na jihar Legas, Karamo Yesiro bayan kammala zaben shugabani.
Wasu malamai sun yi gargadi kan zanga-zangar 'yan Shi'a da sauransu a Najeriya. Sun bayyana cewa akwai bukatar a kai zuciya nesa kan yakin Iran Amurka da Isra'ila
Primate Elijah Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritual da wuya Amurka da Isra'ila su iya yin nasara a kan Iran bayan kasahe Ayatollah Khamenei.
Rahotanni daga Abuja da Legas sun nuna cewa farashin litar man fetur ya tashi sakamakon canzawar farashin gangar mai a kasuwannin duniya saboda yakin Iran da Amurka
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Taiwo Oyedele a matsayin karamin ministan kudi, bayan sauyin mukaman ministoci da ya yi a gwamnatinsa a Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta gargadi 'yan kasarta game da yawo ko ina a Najeriya bayan wata zanga-zangar 'yan Shi'a a wasu jihohin Najeriya yayin yaki da Iran.
Malamin Kirista Emmanuel Iren ya gargadi mata game da auren Musulmi, yana jaddada muhimmancin daidaiton bangaskiya fiye da soyayya ko jin dadi a cikin aure.
Jihar Legas
Samu kari