Jihar Legas
Jami'an ceto suna kokarin kashe gobara a ginin Great Nigeria Insurance House da ke Lagos Island, inda mutane bakwai suka raunata yayin da aka ceto gine-gine da dama.
Taiwo Oyedele ya bayyana yadda Legas za ta iya samun N1tn duk shekara daga harajin kadarori idan aka samu ingantattun bayanai wajen gudanar da tsarin harajin.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Arewa mazauna jihar Legas sun bayyana cewa rusau da gwamantin jiha ta yi masu ya jefa rayuwarsu a wahala mai tsanani.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
A labarin nan, za a ji cewa rikakken dan daba mai shekaru 26 ya fada hannun rundunar sandan Kano, Abba Fiya ya fadi mutanen da ya kashe a jihohi uku.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana cewa yan Najeriya za su gode wa Bola Tinubu ta hanyar sake zabensa karo na biyu a babban zaben 2027.
Tsohon sakataren kungiyar Yarbawa ta Afenifere, Pa Ayo Opadokun, ya ce matsalar tsaro a Najeriya shiri aka yi mata tun tuni, ba kuskure ko hadari ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja zuwa Borno, Bauchi da Lagos, inda zai ƙaddamar da ayyuka, yin ta’aziyya da kuma hutun bikin Kirsimeti.
Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta tsare tsohon ministan tsaro, Candide Azannai, bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka dakile a farkon Disambar 2025.
Jihar Legas
Samu kari