Jihar Legas
Mai neman takarar gwamnan jihar Legas karkashin inuwar jam'iyyar APC, Abdulaziz Jandor, ya janye. Ya bayyana cewa ya goyi bayan zabin Shugaba Tinubu.
Mai neman takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Legas, Samuel Ajose ya musanta cewa ya amince Obafemi Hamzat ya zama dan takarar jam'iyyar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya karyata cewa zai ajiye mulki ya mika shi ga mataimakinsa saboda rashin lafiya. Ya ce yana nan lafiya kalau.
Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a harkar waƙoƙin Najeriya a Legas, Ijoba Danku ya faɗa hannun wasu matasa da suka yi masa dukan kawo wuka saboda Tinubu.
Matar shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu da mataimakin gwamnan Lagos, Kadri Hamzat, sun kaddamar da sabon babban masallacin Odo Noforija a Epe.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutum 15 da ake zargi barayi ne da ke shirin satar danyen man da za a kai matatar Dangote. An kama su da kayayyakin satar mai
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya kaddamar da sababbin jiragen kasa masu tarago 24 a jihar Legas. 'Yan Arewa na korafi kan cewa an bar su a baya.
Jihar Legas
Samu kari